ABNA24 : Ayuba Wabba ya fadawa jiradar Punch ta Najeriya kan cewa fara zanga zanga a ranar 28 ga watan Satumba da muke ciki.
342/
Jaridar Punch ta Nigeriya ta bada labarin cewa kungiyar gwadago a Najeriya wato NLC bayan taron shuwagabannin kungiyar a Abuja ta tsaida shawaran cewqa zata shiga yajin aiki daga mako mai zuwa da nufin tilastawa gwamnatin tarayyar Kasar maida farashin man fetur da na wutan lantarki zuwa kamar yadda sukae.
ABNA24 : Ayuba Wabba ya fadawa jiradar Punch ta Najeriya kan cewa fara zanga zanga a ranar 28 ga watan Satumba da muke ciki.
342/